
Download Ahmad Sulaiman Complete Quran Pro
Sheikh Ahmad Sulaiman Complete Quran. Ahmad Sulaiman Dua. This App is Free Download Ahmad Sulaiman Complete Quran Pro in تطبيقات Music & Audio
Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaiman complete quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai
Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 works with INTERNET CONNECTION!
Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin samun ahmad sulaiman complete quran offline sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3
Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.
Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.
Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu link Link is Here zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Mungode.
Akwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci. Ahmed Suleiman Full Quran mp3 ONLINE VERSION
Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi sharing dinta ta whatsapp groups, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.
Idan kukayi downloading na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:
- sheikh ahmed sulaiman full quran
- ahmed sulaiman kano (reciter of the Holy Qur'an from Kano State Nigeria)
- wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.
Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran offline, kuma cikin wannan app din zaku samu adduar wannan malami acan kasa, mun saka mata suna ahmed suleiman dua (Quran Completion Supplication). Ahmad Sulaiman Kano quran mp3
Idan an kunna wannan app akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na email wato link Link is Here Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Yanzu haka mun kawo muku wannan update ne sakamakon wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato he is online amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman complete quran offline mp3
Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran yana bukatar internet kafin ya fara aiki,download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.
Ku huta lafiya.
How can download Ahmad Sulaiman Complete Quran Pro
Ahmad Sulaiman Complete Quran Pro from this links :
adb Download 3.1 APK Mod
android Download 3.1 APK Direct
update Versions valiables
whatshotPopular Posts arrow_forward
Enjoyable Block Puzzle Game. You will love it. Download Block Puzzle - 2022..
An app that helps you learn the Rubik's cube everywhere you go! Download..
Escape from the tower in this indie offline adventure! Download Once Upon a..
Copy/Paste history, smart actions, auto clear clipboard with Clipboard manager..
50 players start… only one survives! Download Mini Golf: Battle Royale Mod..
recommend Recommended Posts arrow_forward
Dailyhunt: Xpresso News Videos Pro
Music player, mp3 player. Play mp3 & all music. Edit tag & cut audio..
Make you happy make you laugh.But you will be tricked! Download Brain Out:..
Tricky puzzle Brain Test returns with story riddles, mind games and brain games!..
Idle Tycoon Boat Simulator Download Hooked Inc: Fishing Games Mod in Simulation
The wildly popular Toca Kitchen is back! Download Toca Kitchen 2 Mod in Simulation
pages Random Posts arrow_forward
Copy My Data - Data Transfer Pro
Transfer data and copy data with itransfer my data allow android to iphone Download Copy My Data - Data Transfer Pro in...
12 Labours of Hercules V (Plat Mod
12 Labours of Hercules V: Kids of Hellas (Platinum Edition HD) Download 12 Labours of Hercules V (Plat Mod in Simulation
Volume Booster Eq 2023 Pro
This Powerful Volume Booster make you easy to increase volume much louder. Download Volume Booster Eq 2023 Pro in Music...
Fill-The-Words - Word Search Mod
Find words and exercise your brain! Play the word puzzle with friends! Download Fill-The-Words - Word Search Mod in Word
Anti spy detector firewall Pro
Secure your camera, microphone and location. Firewall and screen capture blocker Download Anti spy detector firewall Pro...
tagPopular Tags arrow_forward