تنزيل Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki Free لـ Android
sync_alt

تنزيل Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki Free لـ Android

Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki 1909436 v5.1 Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki 1909437 v5.1 Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki 1909438 v5.1 Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki 1909439 v5.1 Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki 1909440 v5.1

شرح تطبيق Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki وكيفية استخدامه

Ga kadan daga cikin Abubuwan Da Wannan Mahaja Ta Kunsa؛

تامبايا: Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan matar mutum tana da juna biyu ya yi jima&39;i da ita har sai ta haihu meye gaskiyar maganar ؟؟؟؟؟؟؟

AMSA: To dan&39;uwa ya halatta a sadu damace lokacin da take da ciki، saboda fadin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi: Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira، to kada ya shayar da ruwansa ga shukar waninsa Abu-dawud: 1847 Ibnul kayim yana cewa: Wannan hadisi yana nuna cewa ciki yana kara karfi duk lokacin da ake saduwa، saboda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kamanta shi da shuka، ita kuma shuka tana kara girma، idan aka ba ta ruwa Tahzibussunan 1 193.

Masana likitanci suna cewa: Ba&39;a so miji ya dinga hawa kan matarsa ​​lokacin da take da ciki، zai fi kyau ta dinga yin goho yayin da za su sadu، ko kuma ya sadu da ita ta gefe، saboda kwanciya akanta yana iya wahalar da يارون. Sannan yawanci mata ba su cika son yawan saduwa ba idan cikinsu ya girma، wasu likitocin suna bada shawara cewa a karanta saduwa a wadannan lokutan.

الله ما ما في ساني.
الدكتور جميلو زاروا.

يا زان سادو دا ماتاتا ماي كايكي

shin zan iya jima&39;i da mace mai ciki
yadda ake jima&39;i da mace mai ciki

kada ku manta kuyi rate na wannan.

.

تنزيل APK الاصدار 5.1 المجانية Free Download

يمكنك تنزيل Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki APK 5.1 لـ Android مجاناً Free Download الآن عبر أبك داون مود.

الوسوم:

expand_more عرض أكثر
schedule متوفرة مجاناً android أندرويد 4.1 والأحدث update 2019-12-20
مُشاركة
share
shop تحميل من GooglePlay

التحميل متوفر مباشرةً من ولكننا ننصح بالتحميل من الماركت الافتراضي لهاتفك اذا توفر لديك حساب. info
يرجى قراءة تفاصيل التطبيق جيداً

android التحميل عبر أبك داون مود
إبــلاغ
report
44 visibility 0 - 0 accessibility مناسب لمن يبلغ 3 أعوام فما فوق

adb تطبيقات أُخرى من المطور عرض المزيدchevron_left