تنزيل Soyayya Da Aure Sakonnin soyayya Free لـ Android
sync_alt

تنزيل Soyayya Da Aure Sakonnin soyayya Free لـ Android

شرح تطبيق Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya‏ وكيفية استخدامه

wannan manhaja mai suna "رسالة حب الهوسا" mun kirkireta ne domin jama'a ma'abota soyayya da kuma wayanda zasu fara soyayya wannan manhaja zaka koyi duk yadda ake soyayya.

   A cikin wannan sabuwar manhaja tamu mun shirya kalamai na soyayya da dama kuma munyi bayanin yadda zakayi amfani dasu da kuma irin salon da ake amfani dasu.

  Kadan daga cikin samfurin kalaman soyayyar gasu kamar haka

Banida sauran buri na rayuwa sai na kasancewa da kaunarki

Gashi zuciyata bata yimin uzirin rashin ganinki

nafahimci kukana yanada alaka da ganin damuwarki

nakanji kamar raina zai futa idan naga hawayenki

zuciyata tana mun zafi musamman idan taga rashin walwalarki

ساي ناجي تانا yunkurowa tafasa kirjina دان تازو gareki

banida wani aiki sai nasaki afarin ciki
kafafuwa basa yarda naje inda babu takun sawayenki

gashi hannaye basa rubutu sai in zasu rubuta sunanki

bakina baya iya furta kalmar da babu harufan sunanki kunnuwa basa iya sauraran muryarda batada alaka da taki

Zuciyata batada lokacin tunanin watanki raina shirye yake y barni في har zai faranta miki

bana zama a inda bana ganun wucewarki، bana shiri da abokin da baya min zancanki. bana shiga damuwa saboda ina kallan kyakkyawar fuskarki،
انا فارين كيكي.

 بيان wayannan kuma wannan manhaja تانا دا alaka دا wayannan kamar haka

* فول الصويا دا شكووا

* فول الصويا دا أمانة
* فول الصويا دا توساي
* فول الصويا
* فول الصويا دا اوري
* فول الصويا
* فول الصويا
* صيار الزمانى
* كلامان الصويا
* ليتافان الصويا
* ليتافين الصويا
* اوري دا جمعي
* rayuwar aure
* ماكونيار.

.

تنزيل APK الاصدار 1.0 المجانية Free Download

يمكنك تنزيل Soyayya Da Aure Sakonnin soyayya APK 1.0 لـ Android مجاناً Free Download الآن عبر أبك داون مود.

الوسوم:

expand_more عرض أكثر
schedule متوفرة مجاناً android أندرويد 4.1 والأحدث update 2019-08-19
مُشاركة
share
shop تحميل من GooglePlay

التحميل متوفر مباشرةً من ولكننا ننصح بالتحميل من الماركت الافتراضي لهاتفك اذا توفر لديك حساب. info
يرجى قراءة تفاصيل التطبيق جيداً

android التحميل عبر أبك داون مود
إبــلاغ
report
10,039 visibility 0 - 0 accessibility مناسب لمن يبلغ 3 أعوام فما فوق