شرح تطبيق Matsalolin Maaurata-Jafar Mp3 وكيفية استخدامه
السلام عليكم يا yan uwa Musulmi،
Wannan application mai suna Matsalolin Ma39;aurata-Jafar Mp3 na kunshe da wa39;azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Matsalolin Ma39;aurata da na Wacece Mijinta ya fi، da ma wasu wa39;azpzin.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa39;azin. Akwai bonus track (wa39;azi) da ke kunshe a cikin application din، ku dai ku sauko da shi ku saurara. الله يا بدار دامار أمفاني دا أبيندا زا سورة أمين.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta مراجعة sannana kuyi rating din application din، hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa، ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
.
تنزيل APK الاصدار 1.3 المجانية Free Download
يمكنك تنزيل Matsalolin Maaurata-Jafar Mp3 APK 1.3 لـ Android مجاناً Free Download الآن عبر أبك داون مود.
الوسوم: Download Matsalolin MaaurataJafarMatsalolin MaaurataJafar Mp3