شرح تطبيق Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline وكيفية استخدامه
السلام عليكم يا yan uwa Musulmi،
برنامج Wannan mai suna Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline na kunshe da wa39;azin Mallam Aminu Daurawa Kano game da Tarihin Magabata na kwarai. برنامج din offline ne، da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa39;azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
برنامج din kashi biyu ne، wannan ne na farkon sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashi na biyun.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana، sannan ku rubuta مراجعة tare da rating din application din، hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kewa kin jin dadin ayyuk .
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search، a take zaku ga kundin.
Nagode، ayi saurare lafia، Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara. Nagode sosai ، الله يا sa dace.
تنزيل APK الاصدار يتباين بحسب الجهاز المجانية Free Download
يمكنك تنزيل Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline APK يتباين بحسب الجهاز لـ Android مجاناً Free Download الآن عبر أبك داون مود.
الوسوم: Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline