تنزيل Hisnul Muslim - Daurawa Free لـ Android
sync_alt

تنزيل Hisnul Muslim - Daurawa Free لـ Android

شرح تطبيق Hisnul Muslim - Daurawa وكيفية استخدامه

السلام عليكم يا yan uwa Musulmi،

برنامج Wannan mai suna Hisnul Muslim - Daurawa na kunshe da karatun Mallam Aminu Daurawa Kano na Littafin Hisnul Muslim (Garkuwan Musulmi ta Addu39;o39;i Daga Alkur39;ani da Sunnah). برنامج din offline ne، da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren karatun a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.

Haka zalika Application din na dauke da littafin Hisnul Muslim fassarar Hausa dan amfanin ku na yau da kullum.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana، sannan ku rubuta مراجعة tare da rating din application din، hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kewa kin jin dadin ayyuk .

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa na sauran malaman Musulunci irin su Marigayi Sheikh Jafar، ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search، a take zaku ga kundin.

Nagode، ayi saurare lafia، Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara. Nagode sosai ، الله يا sa dace.

.

تنزيل APK الاصدار يتباين بحسب الجهاز المجانية Free Download

يمكنك تنزيل Hisnul Muslim - Daurawa APK يتباين بحسب الجهاز لـ Android مجاناً Free Download الآن عبر أبك داون مود.

الوسوم:

expand_more عرض أكثر
schedule متوفرة مجاناً android أندرويد بحسب الجهاز update 2020-07-21
مُشاركة
share
shop تحميل من GooglePlay

التحميل متوفر مباشرةً من ولكننا ننصح بالتحميل من الماركت الافتراضي لهاتفك اذا توفر لديك حساب. info
يرجى قراءة تفاصيل التطبيق جيداً

android التحميل عبر أبك داون مود
إبــلاغ
report
24 visibility 0 - 0 accessibility مناسب لمن يبلغ 3 أعوام فما فوق