شرح تطبيق Hausa Fashion Styles وكيفية استخدامه
Wannnan application mai suna hausa fashion styles na dauke da kala-kala na kaya na sakawa na mata da maza da kuma huluna irin na zamani. yi downloding na wannan application domin taimaka maka wajen zaban diki iri daban daban da kake bukata na zamani.
أساليب أزياء هانا بيان عكاوي
seaching adamsdut zakuma a iya samun application irin su
abinci hausawa (وصفات طعام hausa)
ماجانا ياري م
iliya dan mai karfi
ruwan bagaja da dai sauran su
دان takaicecen tarihin hausawa.
Alamar Hausa dai، aland#39ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Aland#39ummace mai dimbin yawa، sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a aland#39adance masu matukar hazaka، akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu. A tarihance kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300and#39s، saand#39adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali، Songhai، Borno da kuma Fulani. A farko-farkon shekaru na 1900and#39s، a saand#39adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani، sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya، da kuma kafa manufofin mulkin gaid، a beta karkashen mulkin Birtaniya، and#39yan mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu، har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake، Hausawa na farko-farko maharba ne، amma
.
تنزيل APK الاصدار 2.0 المجانية Free Download
يمكنك تنزيل Hausa Fashion Styles APK 2.0 لـ Android مجاناً Free Download الآن عبر أبك داون مود.