شرح تطبيق Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- Arabic+Hausa وكيفية استخدامه
* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi - an Hada wannan Application ne، domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan، ta yadda zasu samu saukin Karatu، kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a diykan fadin nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki، Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka، Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisi wanda imam Nawawi ya wallafa، wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausaaa a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa
a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a.
.
تنزيل APK الاصدار 1.0 المجانية Free Download
يمكنك تنزيل Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- Arabic+Hausa APK 1.0 لـ Android مجاناً Free Download الآن عبر أبك داون مود.
الوسوم: Download Fassarar LittafinFassarar Littafin Arbauna NawawiArabic Hausa