شرح تطبيق Fassarar Huqbatun Minat Tarikh وكيفية استخدامه
Wannan تألق fassarar shaharraren littafin nan da aka aka sani da suna Huqbatun Minat Tarikh wanda ya fede biri har wutsiya a cikin ingantaccen tarihin abinda ya faru bayan wafatin Annabi (SAW) har zuwa shahadar sayyiduna Hussain (RA)
Yana da matukar muhimmanci kowane musulmi ya karanta wannan littafi da tsarkakkiyar niyya da adalci don jin halin da sahabbai suka tsinci kansu. الله يا كارا ماسو.
.
تنزيل APK الاصدار 1.0 المجانية Free Download
يمكنك تنزيل Fassarar Huqbatun Minat Tarikh APK 1.0 لـ Android مجاناً Free Download الآن عبر أبك داون مود.
الوسوم: Download Fassarar HuqbatunFassarar Huqbatun Minat Tarikh