شرح تطبيق Ahalari - Sheikh Abubakar Mahmud Gumi وكيفية استخدامه
Karatun littafin Akhdari (Ahalary) da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya gabatar lokacin ya raye (Allah Ya gafarta masa).
Littafin Ahalari Littafi n Fikihu ne da yake karantar da mutane Ibada akan Mazhabar Malikiyya a mataki na karami، wanda ya kunshi tun daga tsarki har zuwa Kabli da Ba&39;adi a cikin Sallah.
Malam Abubakar Mahmud Gumi، tsohon Alkalin Alkalai ne a yankin Arewacin Najeriya. Mai bayar da fatawa na Kasa، Mai Fassarar Alkur&39;ani mai girma a cikin harshen Hausa da.
.
تنزيل APK الاصدار 1.0 المجانية Free Download
يمكنك تنزيل Ahalari - Sheikh Abubakar Mahmud Gumi APK 1.0 لـ Android مجاناً Free Download الآن عبر أبك داون مود.