sports_esports أحدث التدوينات widgets الألعاب المحدثة android التطبيقات المحدثة
cloud_download التحميل المباشر للـ APK
next_week إستكشف الجديد
loop تصفح كل المُحدثة
view_list مراجعات الألعاب view_list مراجعات التطبيقات view_list ترفيه وتسلية view_list أكشن ومغامرة view_list أسلوب حياة view_list ميديا وفيديو view_list ذكاء وألغاز view_list كاشجوال view_list سباقات view_list أدوات view_list مراجع وكتب view_list إدارة وأعمال view_list تعليم وثقافة view_list مال وبنوك view_list الصحة واللياقة البدنية view_list الطب view_list الموسيقى والصوتيات view_list خرائط محلية وسفر view_list أخبار ومجلات view_list تصوير وفوتوغرافي view_list إنتاجية view_list تسوق view_list إجتماعية view_list رياضة view_list السفر والمحلية view_list طقس view_list نقل view_list اتصالات وإنترنت view_list بطاقات وكازينو view_list ألعاب رياضية view_list عروض ومكتبات view_list أدوات شخصية view_list شخصية view_list صور متحركة view_list مواضيع متفرقة view_list نظام الأندرويد view_list هواتف الأندرويد view_list أخبار التطبيقات view_list شروحات view_list اسرار وتلميحات
menu
sync_alt
accessibility مناسب لمن يبلغ 3 أعوام فما فوق update 2020-07-16

تنزيل Wakokin Shata Mp3 Free لـ Android

شرح تطبيق Wakokin Shata Mp3 وكيفية استخدامه

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata. برنامج Wannan anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

* أبا سيري سيري

* أبو زارية
* لافية مامان مي دورا
* مالام بابا نا كفر جباس
* زكي سركين حديجة ماج
* أومارو دان داندونا نا غواندو
* ساني أودي
* جاجارابادو
* لافية زكي
* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SAW)
* ساركين زازاو شيخو
* بقندامية

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta مراجعة sannana kuyi rating din application din، hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa، ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

وانين مامان شطا؟

Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za&39;a sake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu an birneshi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa an tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya an sami wata baturiya ta zo ta hada wakubin saiman. yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.

An tambayi Marigayi Dr. Mamman Shata cewar a ina ya soma waka sai ya kada baki ya ce A nan Musawa inda aka haife ni nan na soma waka kuma duk inda na je yawo to da wakata suka ganni

Ko wane dalili ya sa Dr. Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa، ga dai amsar da ya bayar Dalili shine kiriniya ta yarinta kurum، bawai don gadon uwa ko uba ba، domin kuwa na dade ina yi bana kabar ko anini، in ma an samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya bayan na mai da waka sana&39;a a fara amsar kudi „

Shin waya sawa د. مامان شطا ونان سناء ناسا وتو شطا

Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu، shine ya samin suna Shata Mijin mai daki، ita mai dakin kaka ta ce، ita ce ta haifi wanda ya haife ni„

Da aka tambayi Dr. cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi، sai ya ba da amsa kamar haka To wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba „

Bisa al&39;dada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su، akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya. إلى shima Marigayi Dr. Mamman Shata bai yi kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka.

Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa.

تنزيل APK الاصدار 1.2 المجانية Free Download

يمكنك تنزيل Wakokin Shata Mp3 APK 1.2 لـ Android مجاناً Free Download الآن عبر أبك داون مود.

الوسوم:

45 visibility 0 - 0 android أندرويد 4.1 والأحدث
schedule متوفرة مجاناً backup تحميـل archive 47M