شرح تطبيق Sheikh Daurawa -Lectures MP3 وكيفية استخدامه
Ya dan uwa / Yar uwa ki saurari ko ka saurari karatun Malam Aminu Ibrahim wanda aka fi sani da Daurawa.
Wannan app mai suna Sheikh Daurawa -Lectures MP3 ya qunshi lekcoci masu amfani arayuwarmu daga bakin Malam Daurawa.
الشيخ أمينو إبراهيم دوراوا (An haife shi a ranar 1 ga watan Junairu، shekarar 1969، a gida mai lamba 39 Unguwar Mazugal، a karamar hukumar Dala، a jihar Kano.
Malam Aminu Daurawa malamine wanda ya shahara a wannan qasar namu kuma malamin addinin musuluncine. wannan محاضرات dinshi ne. كا داوكو كا saurara sannan ka rabawa yan uwa musulmai su qaru daga bakin malam Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.
..................................................
هذا البرنامج للشيخ دوراوة - محاضرات MP3 يحتوي على تلاوة صوتية لمحاضرات إسلامية للعالم الإسلامي الشهير الشيخ أمين إبراهيم.
تنزيل APK الاصدار 1.0.0 المجانية Free Download
يمكنك تنزيل Sheikh Daurawa -Lectures MP3 APK 1.0.0 لـ Android مجاناً Free Download الآن عبر أبك داون مود.
الوسوم: Sheikh DaurawaLectures MP3